Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Mata da Miji da suka dauko Davido a Birthday din ‘ya’yansu a shekarar data gabata, a yanzu ma sun kashe Naira Miliyan 10 wajan shiryawa dansu Birthday

Mata da miji da suka Dauko Davido a Birthday din ‘ya’yansu a shekarar data gabata a Kano.

A yanzu kuma sun sake kashe Naira Miliyan 10 dan shiryawa dansu wani Birthday din.

Lamarin ya dauki hankula.

@the_bridesroom

Jojo at 7th hajiya Fatima & Ahmad Son birthday celebration #foryoupage

♬ Drop It Low – Maisie Tracksmith
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Irin Tagumin da Shugaba Tinubu yayi a gaban gawar Buhari ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *