Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsuntsaye suka fito a yayin hawan da Sarki Aminu Ado yayi jiya

A hawan da Sarki Aminu Ado Bayero yayi jiya a Kano, An ga tsuntsaye sun fito suna ta shawagi a samansa.

An ji masoyansa na fadin Tsuntsaye ma sun shaida sarkin gaskiya

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kungiyar Gwamnonin Najeriya tace bata yadda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kara harajin VAT ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *