
Wannan wata Amaryace data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da a yayij da ake daura mata aure da mijinta aka ce ta yi Alkawarin ba zata ci amanar Mijinta ba, ba zata bi maza ba.
Ta kasa fadar hakan inda ta fashe da dariya.
Faston sai maimaitawa yake cikin bacin rai yana ce mata ki fada.
Amma taki fadi sai dariya kawai take lamarin ya jawo muhawara inda ake ta mata fassara daban-daban