Dan Gwamnan Kaduna, Mansur Uba Sani ya wallafa wasu Bidiyo a shafinsa na sada zumunta inda aka ji yana cewa, yana son Rayuwa.
Sannan a wani Bidiyon kuma an ji yana cewa, shine dan Gwamnan Kaduna.