Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Magajin Garin New York City na kasar Amirka ya shiga cikin ‘yan Najeriya masu murnar ranar ‘yanci a birnin

Magajin garin new York City na kasar Amurka, Zohran Mamdani ya shiga cikin ‘yan Najeriya da suke murnar ranar ‘yanci.

An ganshi rike da avin magana yana musu jawabi.

A ranar Alhamis din data gabata ne Najeriya ta cika shekaru 66 da samun ‘yanci daga Turawan Mulkin Mallaka.

Karanta Wannan  Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *