Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Dama haka kike? Masoyan Tauraruwar Tiktok, Adama suka cika da mamaki bayan da ta saka Bidiyo Timbir babu rigar Maama a jikinta

Tauraruwar Tiktok, Adama ta dauki hankula bayan da ta wallafa Wani Bidiyon ta Timbir babu Rhigar Maama a jikinta.

Masoyanta musamman sun cika da mamaki inda suke fadar dama itama haka take, saboda a baya sun saba ganinta sanye da Hijabi.

Karanta Wannan  An kama wata mata a kasar Thailand bayan data ja hankalin wasu malaman Buddha suka yi alfasha da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *