Wednesday, October 21
Shadow

Aboki yacewa abokinsa ya koma Kujerar Baya dan Budurwarsa ta zauna a kujerar gaba

Abokina ni zaka wulakanta saboda mace?

Inji wannan bayan da abokinsa yace mai ya koma kujerar baya, Budurwarsa zata zauna a gaban motar.

Haka kuwa aka yi

https://twitter.com/dammiedammie35/status/2112470304555758039
Karanta Wannan  Yanda Atiku Abubakar yayi yunkurin tsigeni dan ya zama shugaban kasa>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *