Wednesday, November 11
Shadow

Allah Sarki: Na tafka Asarar naira Miliyan 2 a kiwon kaji, gashi ana bina bashin Naira dubu dari takwas, 800k>>Inji Matashi

Wani matashi ya bayyana yanda ya tafka Asarar Naira Miliyan 2 a Kiwon Kaji.

Yace ya kashe kudi sosai wajan kula dasu da basu magani.

Yace Asali ma wani Likitan kajinne ya bashi waje a gidan gonarsa ya zuba kajin kuma shi ke kula masa da lafiyarsu inda yace likitan na da kwarewa ta tsawon shekaru 15.

Yace amma sai gashi ya tafka asara.

Yace gashi yanzu ana binsa bashin Naira dubu dari takwas, 800k.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Falalar Salatil Fatih itace idan ka karantashi zaka samu ladar sauke Qur'ani daga Dubu 1 abinda yayi sama>>Inji Sheikh Abdulfatahi Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *