Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya taya musulmai murnar shiga watan Maulidi.
Ali Nuhu wanda shine shugaban hukumar kula da Fina-finan Najeriya, ya wallafa hakanne a shafinsa na Instagram.