Friday, December 5
Shadow

Ana rade-radin akwai yiyuwar wasu manyan jami’an gwamnatin Tinubu su yi Murabus

Rahotanni sun bayyana cewa,akwai rade-radin wasu manyan jami’n gwamnatin Shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu zasu yi murabua.

Daga cikin wadanda ake rade-radin akansu akwai shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar, Femi Gbajabiamila.

A jiya ne dai kakakin shugaban kasar, Ajuri Ngelale yayi murabus wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai akan siyasar fadar shugaban kasar.

Karanta Wannan  Kasar Angola ta karrama Tsohon Shugaban kasa, Janar Murtala Ramat Muhammad saboda taimakon da ya bayar wajan ci gaban Nahiyar Afrika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *