Friday, December 5
Shadow

DA DUMI-DUMI: Sheikh Isa Ali Pantami da Sheikh Bello Yabo an hadu ido da ido a Sokoto

Malaman biyu dai sunyi fice wajen yiwa juna raddi musamman Bello Yabo wanda kusan ana ganin tamkar ba zai iya zama inuwa daya da Pantami ba.

Wane Fa’ya zaku yi musu ?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan da hakkina a Miliyan 152 da aka rabawa kowace cikin 'yan kwallo mata 'yan Najeriya ban yafe ba>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *