Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda wani yayi amfani da hakoransa ya daga wata mata

Wani mutum ya dauki hankula bayan da yayi amfani da Hakoransa masu karfi ya daga wata mata sama.

Dan Najeriyar dai ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan faruwar lamarin.

Karanta Wannan  NLC ta buƙaci a gaggauta sakin shugabanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *