Friday, May 16
Shadow

Ali Nuhu ya taya dansa murnar zagayowar ranar haihuwarsa

Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya taya dansa, Ahmad Murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Ali Nuhu ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yawa dan nasa fatan Allah ya masa Albarka.

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Sarkin Waka, ranar 3 ga Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *