Sunday, May 18
Shadow

Kalli Hoton me shagon Sahad Store Alh. Ibrahim Mijinyawa wanda bashi da girman kai

Wannan Alh. Ibrahim Mijinyawa ne mamallakin manyan shagunan Sahad stores dake Kaduna, Kano,Abuja, Da Nasarawa.

Rahotanni sun ce bashi da girman kai sam kuma baya cin bashin banki sannan yana kyautatawa ma’aikatansa sosai.

Kuma yana kokarin fitar da Zakka.

Karanta Wannan  Kungiyar IPMAN ta cimma matsaya da Dangote kan sayen fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *