Saturday, May 17
Shadow

Matashin mawakin Najeriya me shekaru 20, Destiny Boy ya sanar da haihuwar dansa na farko

Matashin Mawakin Najeriya me shekaru 20, Destiny Boy ya sanar da haihuwar dansa na farko.

Ya wallafa hotuna a shafinsa na sada zumunta inda yace Alhamdulillah Junior is Here, My First Son.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon mummunar girgizar kasar data faru a kasar Turkiyya, mutane na ta gudun ceton rai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *