Friday, May 16
Shadow

Idan Aka raba Najeriya kasar Bìàfrà zan koma da zama inji wannan dan Arewar

Wani mutum daga Arewa ya bayyana cewa yana goyon bayan a baiwa inyamurai kasarsu ta Biafra.

Yace idan aka raba kasar, zai bi inyamurai ne shima ya zama dan Biafra.

Karanta Wannan  Tumaki sun fi mutane yawa a ƙasar New Zealand - Rahoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *