Babban Fasto na cocin (RCCG), Fasto Adebayo ya bayyana cewa addu’o’in da suke da taimakon Allah ne yasa darajar Naira bata fadi ba aka rika sayen dalar Amirka daya akan Naira dubu 10 ba.
Tun bayan da Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta cire tallafin dala ne farashin dalar yayi tashin gwauron zabi zuwa sama da Naira 1,600.
Hakan ya taimaka wajan hauhawar farashin kayan masarufi.
Inama dukkan muslim barka da juma’at mubara,