Friday, January 10
Shadow

Wani ya taimaka ya fito, Saboda na sha maganin mata gashi kuma G-Fresh Al-Amin yace ya fasa Aurena, ina cikin Matsala>>Inji Alpha Charles

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Shahararriyar ‘yar Tiktok, Alpha Charles wadda labarai suka watsu sosai cewa, Abokin burminta, watau G-Fresh Al-Amin zai aureta ta fito tace ya fasa.

Ta bayyana hakane a wani bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta.

Charles tace ita yanzu abin tausai ce saboda ta sha maganin mata gashi ango G-Fresh Al-Amin yace ya fasa, dan hakane ta yi kiran cewa, idan akwai wanda ya shirya ya fito su yi aure.

Saidai ta bayar da sharadi wanda za’a iya ji a bidiyon kamar haka:

Kalli Bidiyon anan:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni dai na San tun kafin muyi Aure muke yin Tarayya da ita, so labari ne kawai idan ta fada muku cewar bayan da muka yi Aure ta gane ni ba gwarzon Namiji bane, ai tun kafin muyi Aure muke tare, ai da Zarbalulun bata tashi baza ta yadda ayi Auren ba; inji G-Fresh Al'ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *