Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wata mata ta kkashe ‘yar aikinta saboda ta kalli TV

Ana zargin wata mata da kashe ‘yar aikinta saboda ta kalli Talabijin tare da ‘ya’yanta.

Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga gawar ‘yar aikin yashe.

Kalli Bidiyon anan

Akan rika samun yawan cin zarfin musamman yara masu aiki gidaje wanda iyayen gidansu ke musu

Karanta Wannan  Duk malamin cocin da ya kai mukamin Priest dole ne ya hakura da jìma'ì saboda tsoron Allah>>Fafaroma ya jaddada dokar cocin Katolika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *