Friday, December 5
Shadow

A karshe dai an kai matar nan data kai karar rana cewa zafinta yayi yawa ofishin ‘yansanda gidan mahaukata

A baya hutudole ya kawo muku rahoton wata mata data je ofishin ‘yansanda na Panti dake jihar Legaa tace ta kai karar ranane saboda zafin ranar yayi yawa.

Gwamnatin jihar Legas tace ta samu rahoto akan matar inda ta je ofishin ‘Yansandan ta kama matar.

Rahoton yace an kaita gidan mahaukata dan a samu a mata magani ta dawo daidai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Dan gidan tsohon shugaban kasa, IBB Muhammad Babangida yace ba gaskiya bane cewa wai yaki amincewa da mukamin da shugaba Tinubu ya bashi, yace ya amince

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *