Wannan hoton da aka dauka a Abuja ya dauki hankula inda akai ta muhawara akansa
Wannan wani hoto ne da aka dauka a Abuja inda aka ga wasu na Sallah mace a gabansu itama tana Sallah.
Da farko dai mutum zai ga kamar Matar tana jansu Sallah ne amma daga baya wasu sun rika bayyana cewa masallaci ne a cika sai aka yi sahu a waje itama ta shiga jam'i.
Amma wasu na cewa, duk da haka wannan abun bai kamata ba.
https://twitter.com/_MuhammadN/status/1982847836959002763?t=DB37Rs_cMB9WjlesSRSmHg&s=19








