Kalli Bidiyon: Yanda Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jihar Gombe dan sabunta rijistarsa ta APC
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jiharsa ta Gombe dan sabunta rinistarsa ta jam'iyyar APC.
Ya samu tarba me kyau daga masoyansa.
https://twitter.com/i/status/2018970623922373039
Tuni aka fara sabunta rijistar jam'iyyar APC.








