Wani Bincike ya gani masa da suka fito daga kauye da kuma ke fama da talauci da yunwa sun fi son mata masu manyan Nònùwà
Wani bincike da aka wallafa a PLOS ONE wanda masana suka tabbatar da sahihancinsa yace maza da suka fito daga kauye sannan matalauta kuma masu fama da yunwa sun fi son mata masu manyan Nonuwa.
Hakanan a bangare guda kuma mazan da suke da dukiya da koshi sun fi son mata masu kana na da matsakaitan nonuwa.
Masana ilimin halayyar dan adam Viren Swami da Martin J. Tovée ne suka gudanar da wannan binciken.
Sannan sun gudanar da wannan bincikenne a kasashen Ingila da Malaysia.
Sun samu maza 266 daga kauyuka sannan mata lauta sannan kuma aka samu wasu mazan masu kudi.
Kowanne daga cikinay an nuna musu mataye masu manyan nonuwa da masu matsakaita da masu kananan nonuwa.
Sakamakon binciken ya nuna cewa, maza da suka fito daga kauye sannan suke fama da Talauci sun fi son mata masu ...








