Kalli Bidiyon: Ba wani Shehu dake da Albarka da zai shafa maka akai>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, Babu wani shehu dake da Albarka.
Malamin yace bai da albarkar ballantana ya shafawa wani.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyon wa'azinsa.
https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7521063554510834964?_t=ZS-8ysfNAYuG5h&_r=1








