Ana Rade-radin cewa, Akwai yiyuwar shugaba Tinubu ya dauki Shugaban jam’iyyar APC amatsayin mataimaki a 2027
Rade-radi na yawo a kafafen sada zumunta cewa, akwai yiyuwar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai dauki Shugaban jam'iyyar APC a matsayin mataimakinsa a 2027.
A baya dai an ta yada cewa, Tinubu zai dauki wani wanda ba Kashim Shettima ba a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.
https://twitter.com/Pharmacio001/status/2006390423208480984?t=KPEcFr0W1vB0CfLcxTxopA&s=19








