Monday, December 15
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Sakamakon WAEC na wannan shekarar shine mafi muni da aka taba gani cikin shekaru 5 da suka gabata, saboda mafi yawan daliban sun fadi

Sakamakon WAEC na wannan shekarar shine mafi muni da aka taba gani cikin shekaru 5 da suka gabata, saboda mafi yawan daliban sun fadi

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Sakamakon jarabawar WAEC na wannan shekarar shine mafi muni da aka taba gani cikin shekaru 5 da suka gabata. A jiya ne dai WAEC ta sanar da sakin sakamakon jarabawar, saidai bayan dubawa, da yawan dalibai basu ci jarabawar ba, musamman Turanci da lissafi. Rahoton yace daga cikin dalibai guda 1,969,313 da suka rubuta jarabawar guda 754,545 ne kadai suka samu sakamakon 5 credit wanda ya hada da Turanci da Lissafi. Hakan na nufin kaso 38.32 ne na daibai da suka rubuta jarabawar suka ci. Rahoton Yace idan aka kwatanta da shekarar 2024, daliban bana sun fdi jarabawar sosai. Sannan an rike sakamakon dalibai guda 192,089 saboda zarge-zargen daban-daban.
Ji Yanda ‘Shugaban ‘yansandan Najeriya ya karawa Dogariyarsa mace mukami ba tare da ta rubuta jarabawar karin mukamin ba’

Ji Yanda ‘Shugaban ‘yansandan Najeriya ya karawa Dogariyarsa mace mukami ba tare da ta rubuta jarabawar karin mukamin ba’

Duk Labarai
Ana zargin shugaban 'yansandan Najeriya, Kayode Egbetokun da karawa dogariyarsa mace,Yemisi Ademosu mukami ba tare da ta rubuta jarabawar karin mukamin ba. Rahoton yace An kara mata mukami daga ASP ne zuwa DSP. Wasu majiya daga hukumar 'yansandan ne suka bayyanawa kafar Sahara reporters kamar yanda suka ruwaito. Rahoton yace dama Yemisi Ademosu ta fara aikin 'yarsanda ne a matsayin dogariyar shugaban 'yansandan kuma yanzu duk inda zashi suna tare a fadin Najeriya. Rahotan yace tun bayan da aka baiwa Kayode Egbetokun mukamin shugaban 'yansandan Najeriya, Yemisi ya koma zama a Abuja gaba daya. Hakana bayan Yemisi, akwai kuma Bukola Kuti da itama, Sahara reporters ta ruwaito cewa na da alaka ta kut da kut da shugaban 'yansandan wadda itama dogariyarsa ce. A cewar Rahoton i...
Lauya ya baiwa NBC wa’adin kwanaki 30 da ta soke ko kuma hana bàtssà a shirin BB9ja

Lauya ya baiwa NBC wa’adin kwanaki 30 da ta soke ko kuma hana bàtssà a shirin BB9ja

Duk Labarai
Lauya ya baiwa NBC wa'adin kwanaki 30 da ta soke ko kuma hana batsa a shirin BB9ja Wani lauya mai rajin tabbatar da gaskiya, Maduabuchi Idam, ya rubuta takardar korafi ga Darakta Janar na Hukumar Kula da Watsa Labarai ta Kasa (NBC), yana bukatar a dakatar da shirin talabijin na gasar Big Brother Naija. Idam ya ce ya kamata a soke ko kuma a daidaita sahun shirin saboda ya na tallata abubuwan batsa, rashin kunya, da kalaman da ba su dace ba, wanda hakan ya saɓa da dokar NBC ta 1999. Ya bayyana cewa shirin, wanda ke cikin mako na biyu a halin yanzu, ya kasance cike da nuna ayyuka na batsa da lalata a fili da kuma a lokacin da shirin ke gudana kai tsaye. “Ina cikin bacin rai matuka da ganin cewa ba wai kawai ana watsa shirin a talabijin na kasa ba, har ma ana yada abubuwan batsa da...
Kalli Bidiyo:Yanda naje na gana da Turji, ko a watannan sau uku ina haduwa dashi kuma ina gaya masa ya ji tsoron Allah>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Kalli Bidiyo:Yanda naje na gana da Turji, ko a watannan sau uku ina haduwa dashi kuma ina gaya masa ya ji tsoron Allah>>Inji Sheikh Musa Asadussunnah

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, ya je ya gana da dan Bindigar daji, Bello Turji. Yace da yawa sukan yi mamaki idan ya ce ya gana da Bello Turji. Yace amma maganar gaskiya ko a wannan watan sau 3 suna ganawa dashi kuma yana gaya masa ya ji tsoron Allah. https://www.tiktok.com/@maryam_alhassan_mg/video/7534894513731505415?_t=ZS-8ycDzhUcZA9&_r=1
A yayin da aka baiwa ‘yan kwallo Najeriya Kyautar Naira Miliyan 150, Tsaffin sojoji sun fito kan tituna suna gangami a biyasu hakkokinsu

A yayin da aka baiwa ‘yan kwallo Najeriya Kyautar Naira Miliyan 150, Tsaffin sojoji sun fito kan tituna suna gangami a biyasu hakkokinsu

Duk Labarai
Tsaffin sojojin Najeriya sun fito zanga-zanga a yau Litinin dan neman a biyasu hakkokinsh a suke bin Gwamnati. Taffin sojojin da suka ajiye aiki tsakanin shekarun 2023 zuwa 2024 sun bayyana cewa ba'a musu adalci ba inda suka ce sun shafe shekaru suna aiki amma sun kammala biyan hakkokinsu ya gagara. Tsaffin sojojin sun gudanar da wannan zanga-zangar ne a ofishin ma'aikatar kudi ta tarayya. Hakan na zuwane yayin da Gwamnatin tarayya ke rabawa 'yan kwallo kyautar Miliyoyin Naira da gidaje.
Kalli Bidiyo:Yanda Farfesa Abudullah Uba Adamu yayi kacha-Kacha da Maryam Labarina kan ikirarin rashin yiwa miji Wanke-wanke

Kalli Bidiyo:Yanda Farfesa Abudullah Uba Adamu yayi kacha-Kacha da Maryam Labarina kan ikirarin rashin yiwa miji Wanke-wanke

Duk Labarai
Farfesa Abudallah Uba Adamu yayi Kacha-Kacha da Tauraruwar Kannywood, Maryam Labarina akan ikirarin ta na rashin son yiwa miji wanke-wanke. Farfesa Uba ya bayyana hakane a wajan wani jawabi daya gabatar Yace Toh akwai farfesoshi mata da yayi aiki dasu wadanda suke daraja martabar aure kuma basu fi karfin su yiwa mazajensu aiki ba. https://www.tiktok.com/@aka_abbaji/video/7534749870599671046?_t=ZS-8ybi0hepkO0&_r=1
Kalli Bidiyo: Wallahi Sheikh Kabir Gombe Kafirine kaima idan ka yi kokwanton hakan ka zama kafiri>>Inji Wannan Malamin

Kalli Bidiyo: Wallahi Sheikh Kabir Gombe Kafirine kaima idan ka yi kokwanton hakan ka zama kafiri>>Inji Wannan Malamin

Duk Labarai
Wannan wani sabon malami ne da ya bayyana yana kafirta malamai. Ya bayyana cewa, Sheikh Kabir Gombe Kafuri ne sannan duk ma wanda yayi kokwanton shima ya zama Kafiri. Yace yana da hujjojinsa kuma a shirye yake idan aka kirashi muqabala. https://www.tiktok.com/@student_yusuf_ismail__/video/7534690177575292165?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7534690177575292165&source=h5_m&timestamp=1754344102&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7510327615027545862&share_link_id=254ede0c-bd18-4a93-9960-4da00b4ed2...
YAN,U-YANZU: Gwamnan Kano Ya Buƙaci Mutumin Dake Shirin Tattaki Zuwa Wajensa Daga Jigawa Ya Koma Gida

YAN,U-YANZU: Gwamnan Kano Ya Buƙaci Mutumin Dake Shirin Tattaki Zuwa Wajensa Daga Jigawa Ya Koma Gida

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnan Kano Ya Buƙaci Mutumin Dake Shirin Tattaki Zuwa Wajensa Daga Jigawa Ya Koma Gida Gwamnan Kano ya yi kira ga wani masoyinsa da ke shirin tattaki zuwa wajensa a ƙafa daga Jigawa, Lawan Habib da ya yi zamansa a cikin iyalinsa ba sai ya zo ba. Gwamnan ta bakin mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya ce addu'ar masoyin nasa yake buƙata ba jefa rayuwarsa cikin haɗari ba.
Matashiya ‘Yar Asalin Jihar Yobe, Nafisa Abdullahi Ta Lashe Gasar Turanci Ta Duniya

Matashiya ‘Yar Asalin Jihar Yobe, Nafisa Abdullahi Ta Lashe Gasar Turanci Ta Duniya

Duk Labarai
Matashiya 'Yar Asalin Jihar Yobe, Nafisa Abdullahi Ta Lashe Gasar Turanci Ta Duniya. Nafisa Abdullah Aminu, yarinya ‘yar shekaru 17 daga jihar Yobe, ta samu babban nasara a gasar ƙasa da ƙasa ta harshen Turanci da aka gudanar a London, Birtaniya, ƙarƙashin TeenEagle Global Finals 2025. Nafisa, wadda ke karatu a Nigerian Tulip International College (NTIC), Yobe, ta fice daga cikin fiye da ɗalibai 20,000 daga ƙasashe 69 – ciki har da waɗanda harshen Turanci ke matsayin na uwa-uba a wurinsu. Wannan gagarumar nasara da ta samu ana kallonta a matsayin abin alfahari ga Najeriya da nahiyar Afrika gaba ɗaya, duba da asalin jihar da ta fito wadda ke fama da ƙalubale a harkar ilimi da tsaro. A sakamakon haka, hukumomi da malamai a jihar Yobe sun nuna farin ciki da wannan nasara, suna...