Kalli Sabon Bidiyo: A karshe dai Ummi Nuhu ta fito da kanta ta fadi kuskuren da ta yi da ya jefata a wahalar rayuwa
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta fito ta bayyana dalilin da yasa ta fada wahalar rayuwar da aka ganta a ciki ake ta cece-kuce bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da ita.
Ummi Nuhu a sabuwar hirar ta da Hadiza Gaon ta bayyana cewa, Babban Kuskuren da ta aikata shine a lokacin data samu dama, bata yiwa kanta tanadin komai ba, jin dadin rayuwa akai ta yi.
Tace amma tana fatan jarumai mata musamman masu tasowa a yanzu zasu dauki darasi daga Ra...







