Friday, December 19
Shadow

Author: Bashir Ahmed

MTN sun sanar da kulle ofishinsu dan yin gyara

MTN sun sanar da kulle ofishinsu dan yin gyara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kamfanin sadarwa na MTN sun sanar da kullewa a yau 9 ga watan Yuli daga karfe 12:30 AM zuwa 2:30 AM. Sun ce a yayin wannan gyara, masu hulda da su ba zasu iya saka data ba ko kuma duba kudin wayarsu ba. Sun nemi hadin kan mutane wajan wannan lamari da bayar da hakuri.
Da Duminsa: Rahotanni na cewa an matsawa Atiku ya hakura ya barwa ‘yan Kudu su yi takara a 2027, Atikun yayi martani

Da Duminsa: Rahotanni na cewa an matsawa Atiku ya hakura ya barwa ‘yan Kudu su yi takara a 2027, Atikun yayi martani

Duk Labarai
Rahotanni na cewa an matsawa Atiku Abubakar ya hakura ya hakura da takara a shekarar 2027 ya barwa dan kudu. Rahoton yace Atiku ya janyewa dan takara daga kudancin kasarna bayan wani zama da aka yi dashi. Saidai a martaninsa, Atiku yace wannan rahoton karyane, bashi da tushe ballantana makama. Atiku yace wannan kawai shiri ne na su Tinubu dan ya raba kawunan 'yan Adawa. Atiku ya kara da cewa, babu abinda zai raba kansu, sun mayar da hankali wajan ganin sun cimma burinsu na kayar da shugaban kasar zabe.
BIDIYO: Maza Wawayene,  Yawancin kukan da matanku ke yi idan kuna ma’amala dasu na karyane, ba wai kun gamsar dasu bane>Inji Sadiya Haruna

BIDIYO: Maza Wawayene, Yawancin kukan da matanku ke yi idan kuna ma’amala dasu na karyane, ba wai kun gamsar dasu bane>Inji Sadiya Haruna

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna tace yawanci maza suna yaudaruwa da kukan da matansu ke yi a yayin da suke Jima'i dasu. Tace yawanci matan ba wai sun gamsu bane. Ta kara da cewa, kuma gamsar da mace ba sai mutum na da babbar al'aura ba. https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7524837284101803270?_t=ZM-8xsQHLT82X2&_r=1 Sadiya tace ya kamata mutum yasan inda ya kamata ya tabawa matarsa dan ta gamsu.
Ni na fara yin takarar Musulmi da Musulmi na ci zabe, kuma Tinubu ma yayi ya ci zabe, idan wani ya isa ya gwada yin Kirista da Kirisa muga ko zai kai labari>>El-Rufai

Ni na fara yin takarar Musulmi da Musulmi na ci zabe, kuma Tinubu ma yayi ya ci zabe, idan wani ya isa ya gwada yin Kirista da Kirisa muga ko zai kai labari>>El-Rufai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bugi kirjin cewa, fine ya fara yin musulmi da musulmi ya ci zabe. Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka gudanar. El-Rufai yace Shine ya fara yin musulmi da musulmi, watau shi da mataimakiyarsa Hadiza Balarabe kuma suka ci zabe. Ya kara da cewa gashi kuma Tinubu yayi, watau Shi da kashim Shettima. https://www.tiktok.com/@verydarkman_tiktok/video/7523283041452707094?_t=ZM-8xsQRcLtHTZ&_r=1 El-Rufai kar...
Kalli Bidiyo: Yanda Aka kama wata Kirista na saka Hijabi ta rika wa’azi daga baya kuma ta cireshi bayan ta gama

Kalli Bidiyo: Yanda Aka kama wata Kirista na saka Hijabi ta rika wa’azi daga baya kuma ta cireshi bayan ta gama

Duk Labarai
Wannan wata Kirista ce da aka gani sanye da Hijabi tana wa'azi a cikin mota. Bayan data kammala wa'azin sai ta cire Hijabin. Wani dai da yake daukarta hoton Bidiyo ya rika tambayarta dalilin hakan amma bata bashi amsa ba. https://twitter.com/muslimnews_NG/status/1942568743944802681?t=r-gBO7djaJCjp6M-ZrS_6Q&s=19 lamarin dai ya dauki hankula sosai.

Dama can sai da na fada za’a sha wahala saboda gyaran da zanwa Najeriya amma duk da haka wasu na sukata>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, babu sauki a gyaran da yake yiwa 'yan Najeriya, dolene dama sai an sha wahala. Yace kuma tun kamin ya hau mulki an san da wannan. Yace kuma ba ma shine ya fada ba, Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ne ya fada a wani taro a Kaduna. Yace amma duk da haka an samu masu son hambarar da gwamnatinsa. Manyan sabbin tsare-tsaren da gwamnatin Tinubu ta kawo sune cire tallafin man fetur da na dala.
Da Duminsa: Matatar Man fetur din Dangote ta sake rage farashin Man fetur

Da Duminsa: Matatar Man fetur din Dangote ta sake rage farashin Man fetur

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matatar man fetur ta Dangote ta sake farashin man fetur dinta. An rage farashin man fetur din daga Naira 840 zuwa 820. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka rage farashin daga 880 zuwa 840. Dangote dai ya sha Alwashin sauke farashin man fetur di sa dan saukaka tsadar rayuwa
Ahmed Musa yayi magana kan Rahoton dake cewa ya raba motoci

Ahmed Musa yayi magana kan Rahoton dake cewa ya raba motoci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Labarin da ke yawo cewa Ahmed Musa ya Raba Motoci Land Cruiser ga ‘Yan Wasa da Jami’an Kano Pillars Ba Gaskiya bane. Labarin da ke yawo kan cewa Ahmed Musa MON, sabon shugaban gudunmawar ƙungiyar Kano Pillars, ya ba da sabbin motoci kirar Toyota Land Cruiser ga dukkan ‘yan wasa da jami’an kulob ɗin ba gaskiya ba ne. Wannan labari ba shi da tushe, Don haka Jama’a su yi hattara da yada labaran ƙarya ko jita-jita da ke nufin yaudara ko rikita al’umma. Ana roƙon masu amfani da kafafe...
Ji yanda aka kama wasu daga cikin wanda suka afkawa fadar sarkin Kano

Ji yanda aka kama wasu daga cikin wanda suka afkawa fadar sarkin Kano

Duk Labarai
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da kai hari gidan Sarkin Kano na 16 la, Malam Muhammadu Sanusi ll a Kofar Kudu a ranar Lahadi. Freedom Radio ta rawaito cewa, Mai magana da yawun rundunar ƴansandan Kano, SP Abdullahi ya tabbatarwa jaridar PUNCH hakan ta cikin wani sakon WhatsApp da ya aike musu a yau Talata. A cewar Kiyawa sun kama mutane hudu kuma suna ci gaba da gudanar da bincike a kansu.
Kungiyar Malaman Jami’a ta ASUU ta sanar da janye yajin aiki

Kungiyar Malaman Jami’a ta ASUU ta sanar da janye yajin aiki

Duk Labarai
ASUU ta dakatar da yajin aiki bayan gwamnatin tarayya ta biya albashin watan Yuni. Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta janye barazanar shiga yajin aikin da ta yi a baya, bayan biyan albashin watan Yuni 2025 ga membobinta da aka yi jinkiri. Shugaban reshen ASUU na Jami’ar Abuja, Dr. Sylvanus Ugoh, ya tabbatar da hakan a wata hira da jaridar LEADERSHIP a ranar Talata. Dr. Ugoh ya ce ƙungiyar ta dakatar da shirin janye ayyuka ne bayan da aka fara ganin albashin watan Yuni a asusun membobin kafin ƙarewar wa’adin ƙarfe 11:59 na dare da reshen ya bayar. “Albashin watan Yuni na membobinmu ya fara shiga kafin ƙarshen wa’adin ƙarfe 11:59 na daren Litinin, 7 ga Yuli, 2025 da ASUU UniAbuja ta bayar. Don haka, reshen bai fara janye ayyuka ba kamar yadda majalisar ƙungiya ta yan...