Kalli Bidiyon ganawar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da wani Inyamuri da suka yi magana da Hausa, Abin ya dauki hankula
Bidiyon Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a wani gidan mai tare da wani Inyamuri ya dauki hankula.
A Bidiyon an ji Kashim Shettima na magana da mutumin da Hausa inda yake ce masa babu maganar Biafra kuma babu wanda zai koreshi daga Arewa.
https://twitter.com/masuzafi/status/1968580980609798564?t=Ry_c8NdIQeG2Xo8ha2VMLQ&s=19








