Ni Na Yì Aikì Aka Kori Ganduje Daga Shugabancin APC, Da Taĺò-Ťàĺo Ma Na So Na Mayàŕ Da Shì Aka Ba Ni Hakuri, Inji Wani Malami Dan Jihar Borno.
Wannan Malami dan asalin jihar Borno ya ce ya so mayar da tsohon Gwamnan jihar Kano kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje tàlò-tàĺì amma aka ba shi hakuri.
Malamin ya ce duk wanda ya ce zai taba Kashim Shattima to lallai za su saka kafar wando daya da shi.
Hakazalika, malamin ya gargadi mataimakin shugaban majalisar dattawa na kasa, Sanata Barau Jibril da ya shiga taitayinsa, idan kuma ba haka ba zai mayar da shi Ràķùmin daji.
Daga S-bin Abdallah Sokoto
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Gwamnonin jam'iyyar APC sun baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu shawarar mayar da hankali wajan yaki da Talauci.
Sun bayyana hakane a wata sanarwa da suka fitar ta bayan taron da suka yi a garin Benin City na jihar Edo.
Shugaban kungiyar gwamnonin ta APC, gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ne ya bayyana hakan a jawabin da ya karanto.
Gwamnonin sun goyi bayan tayar da komadar tattalin arziki da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke yi bisa hadin gwiwarsu.
Gwamnonin ...
Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta jawo hankalin maza akan su daina shan maganin karfin maza inda tace yana kisa.
Murja tace ko a yau mutane 3 tasan sun mutu dalilin shan maganin karfin maza.
Murja tace mutum sai ya je ya asha maganin bashi da tabbas watakila matarsa sun yi fada ba zata bashi ba, a zo a samu matsala.
https://www.tiktok.com/@murjess1/video/7520912629175438599?_t=ZM-8xaTYhDUijY&_r=1
Ikirarin Murja na maganin maza na kisa zai iya zama gaskiya dan kuwa akwai rahotanni da yawa akan hakan.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wannan Bidiyon ya nuna yanda aka kai Amarya, Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Malika gidan mijinta, kuma abokin aikinta, Abdul M. Shareef.
An ganta tana zubar da hawaye, kawaye na mata tsiya.
Saidai wasu sun yi mamakin yanda take kukan Amarci ganin cewa, Bazawarace.
https://www.tiktok.com/@sarauniyazully/video/7520748077519572280?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7520748077519572280&source=h5...
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Garzali Miko ya dawo daga aikin Hajjin bana da aka yi dashi.
Garzali Miko a filin jirgin sama an ga yanda akw hira dashi inda aka ce ya kara kyau, saidai yace ai ba ta yiyuwa mutum ya je aikin Hajji ya kara Kyau.
Yace da dai Umarah ce da kowa ke iya zuwa amma aikin Hajji sai mai Rabo.
https://www.tiktok.com/@kb_international/video/7520986097661316358?_t=ZM-8xaRSIccxdu&_r=1
Hakanan Garzali ya mayar da martani ga wanda yace masa ya jefi dan uwansa a wajan jifar Shedan inda yace shi dai yasan abinda yayi.
Hoto ya bayyana na yanda masu kudi a shekarar 1986 suka bayar da tallafi dan kafa gidauniyar Kano.
A waccan shekarar, Aminu Dantata ya bayar da tallafin Naira Miliyan 10.
Inda Isyaka Rabiu kuma ya bayar da tallafin Naira miliyan 4.
Da safiyar yaune dai Allah ya karbi rayuwar Aminu Dogo Dantata.
Kungiyar Gwamnonin Najeriya wadanda aka zaba karkashin jam'iyyar APC sun bayyana jin dadinsu da saukar Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam'iyyar.
Kungiyar ta bayyana hakane bayan taron data gudanar a birnin Benin City na jihar Edo inda ta fitar da sanarwa ta bakin shugabanta, Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma.
Kungiyar tace jam'iyyar APC itace kan gaba wajan karfi har yanzu kuma ba rikici bane yasa Ganduje ya sauka daga shugabancin jam'iyyar ba.
Ya sauka ne saboda garambawulnda tsaftace jam'iyyar da ake yi dan gobe.
Direban Adaidaita Sahu Ya Kare Da Sakamako Mafi Daraja A Jami'ar Bayero Dake Kano.
Matashi mai sana'ar tuka a daidaita sahu (Keke Napep) ɗan Kofar Arewa Daura dake jihar Katsina, mai suna Ibrahim Siraja ya fita da matsayi mafi daraja (first class) a matakin digiri a Jami'ar Bayero dake Kano.
CGPA 4.56(FIRST CLASS HONOUR)
Muna addu'ar Allah ya sanya albarka a wannan karatu Allah yakawo sabon arziki
Daga Aliyu Lawal Namadan.