Kalli Bidiyo: Tukunya mafi girma a Duniya da aka dafa shinkafa a ciki ta karye
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, Tukunyar da aka dafa shinkafa mafi girma a Duniya ta karye.
Tukunyar dai wadda Hilda Baci ta dafa shinkafa dafaduka a ciki an daga tane dan auna nauyin shinkafar amma a karshe sai karyewa ta yi.
Saidai an yi sa'a shinkafar dake ciki bata zubeba.
https://twitter.com/connectwithtola/status/1966756442603450620?t=JViYWrNzGm2KA2d52_okbA&s=19








