Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta fito da mutane daga gidan yari inda ta biya musu kudaden tarar da ake binsu ranar Birthday dinta
Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta fito da mutane daga gidan yari dan murnar zagayowar ranar Haihuwarta.
An ga Asma Wakili tare da wadanda ta biyawa tarar suna tsaye a gidan yarin, da yawa sun mata fatan Allah ya sanya Alheri.







