Da Duminsa: An zabi sabon Fafaroma
Rahotanni dake fitowa daga fadar Vatican na cewa an zabi sabon Fafaroma wanda zai maye tsohon Fafaroma Francis.
An tabbatar da hakanne bayan da aka ga farin hayaki ya tashi a saman fadar wanda hakan ke tabbatar da an zabi sabon Fafaroma.
Saidai zuwa yanzu ba'a san ko wanene ba.








