Kalli Bidiyon: Yanda Sojojin Ingila sukawa shugaba Tinubu Faretin Girmamawa
Wannan yanda sojojin Ingila sukawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Faretin Girmamawa kenan.
Shugaba Tinubu na ziyarar aiki a kasar Ingila dan kara dangon dangantaka tsakanin Najeriya da Ingilar da kuma janyo hankalin Ingilar wajan zuba jari a Najeriya.
https://twitter.com/i/status/2034256063382384712
https://twitter.com/i/status/2034254378706583585







