Update din Tauraruwar shirin BBNaija me suna Isabella ya bayyana.
Duk da dai ta taba fadar cewa ta yi kuskure irin wannan a baya amma sai yanzu update din ya karade ko ina.
A yanzu haka sai muhawara ake akan Update din saidai saboda ba zamu iya kawo muku shiba anan.
Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi ya tsayar da motarsa a tsakiyar Titi ya raba fadan wasu direbobi da suke yi.
Da yawa sun jinjina masa kan hakan.
Direbobin dai na shirin kawo tsaikon ababen hawa ne kamin Peter Obi ya musu hakan.
https://twitter.com/i/status/2052396011549610004
Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon Ministan Wutar Lantarkin, Saleh Mamman ya tsere bayan da kotu ta daureshi bisa satar Naira Biliyan 33.8.
Daya daga cikin lauyoyin da suka halarci zaman kotun na yau ne ya bayyana cewa, Saleh Mamman yaki bayyana a gaban kotun da gangan.
Yace kuma tuni kotu tasa a nemo mata shi ruwa a jallo.
https://twitter.com/i/status/2052402759450660998
Wata Kungiyar matasa magoya bayan Peter Obi sun bayyana cewa, a yanzu basa son Peter Obi, tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan suke son ya fito ya sake tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.
Matasan sun ce ya zamarwa Goodluck Jonathan dole ya amince da wannan bukata tasu.
A dasu ne dai wasu matasa suka je kofar gidan tsohon shugaban kasar inda suke kiran da ya fito takarar shugaban kasa amma yace zai yi shawara tukuna.
https://twitter.com/i/status/2052376514843275418
Rahotanni sun tabbatar da cewa, Bidiyon daidai har guda 4 ne na aikata Alfasha na wata matashiya Halima ya fito.
Da farko dai da yawa sun dauka Bidiyo daya ne inda ake ta tausaya mata musamman yanda ake jin tana kiran babanta da mamanta.
Saidai daga baya an gano Bidiyo hudu ne.
Wakilin Hutudole yayi kachibus da Bidiyon amma ba zamu iya wallafa muku suba saboda lamarin yayi matukar muni sosai.
Da fatan Allah ya shiryemu baki daya.
Wannan wasu matasa ne dake Bidiyon dake jawo cece-kuce a Tiktok da aka daurawa Aure.
Saidai auren nasu kamar su a wajansu ba da gaske suke ba, shima sun dauka Content ne.
Amma duk wani abu da ake yi a aure da ya hada da sadaki, shaidu, da Siga duka an yi.
Wannan yawa hakan ya dauki hankula inda ake ta cewa aure ya dauru.
https://www.tiktok.com/@muhammadsunnahaljosawy/video/7637104691192663304?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7637104691192663304&source=h5_m×tamp=1778158548&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_sha...
Daya daga cikin masu yiwa Rarara Amshi wadda akewa lakabi da Dumdum ta yi rokon cewa, dan Allah a samu wani ya saka mata Solar ko da ta dubu 100 ce.
Ta fito ta bayyana hakane q shafinta na Tiktok inda ta nuna fankarta data kai gyara.
https://www.tiktok.com/@dumdum8109/video/7636503551467949333?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7636503551467949333&source=h5_m×tamp=1778157585&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=4d4d6053-36e7-41aa-b9d1-96fd0...
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta daure tsohon Ministan wutar Lantarkin, Saleh Mamman bisa satar Naira Biliyan 33.8
A yau Alhamis ne kotun ta daureshi inda ta sameshi da aikata laifuka 12 wanda kotun tace bisa hujjojin da aka gabatar mata, ta gamsu cewa ya aikata laifukan.
Mai Shari'a, James Omotosho ne ya yanke wannan hukunci duk da cewa Saleh Mamman bai samu damar halartar wajan shari'ar ba.
A yayin da matasa suka taru a kofar gidansa suna kiran ya fito takarar shugaban kasa a 2027.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ya ji kiraye-kirayen amma zai tattauna da tuntubar na kisa dashi kamin ya yanke hukunci.
Jonathan ya bayyana muhimmancin kishin kasa da kuma shigar matasa a dama dasu a harkar shugabanci.
https://twitter.com/i/status/2052339841191276747
A wani Bidiyo dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ga Peter Obi na ture mutane dan ya yi tafiya kafada da kafada da Kwankwaso.
Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda ake ta muhawarar wanne gaba a tsakanin Kwankwaso da Peter Obin.
https://twitter.com/i/status/2051389732332982473