Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya Tafi kasar Gabon dan wakiltar Shugaba Tinubu
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya tafi kasar Gabon dan wakiltar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan wani taro da za'a yi.
https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1918570696768168424?t=VJN-hvLr2ztVJ5rb_KX06Q&s=19
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dai na jihar Katsina inda yake ziyara ta musamman.








