Kalli Bidiyon matasa na murnar rashin Buhari suna cewa ba zasu yafe ba
Wannan Bidiyon yanda matasa ke murnar rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne suna fadar cewa ba zasu yafe ba.
Buhari dai ya rasu a Landan a yau.
Saidai an samu Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka ga matasa na murnar rasuwarshi.
https://www.tiktok.com/@jabiru8/video/7526616594718412088?_t=ZM-8y0NPTZtdOq&_r=1
https://www.tiktok.com/@darulummah41/video/7526620112372256005?_t=ZM-8y0OJxPnfXk&_r=1
Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan halayyar.






