Monday, December 22
Shadow

Author: Bashir Ahmed

DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani

DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Karon Farko Nijeriya Za Ta Karɓi Bakuncin Gasar Karatun Alƙur’ani. Rahotanni da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa Nijeriya za ta karɓi bakwancin masabaƙar karatun Alkur'ani mai girma ta duniya a wannan shekarar. Majiyar Jaridar Arewa ta tabbatar da cewa Musabaƙar ta ƙasa da ƙasa wadda za a gabatar a watan Agustan bana 2025. Tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Bassa a Jihar Filato, Muhammad Adam Alkali, ya ɗauki nauyin shirya wannan gasar. Hakazalika za a fara daga Jos ne, daga bisani a kammala a birnin Abuja. Ana kyautata zaton Musabaƙar zata samu halartar wakilai daga ƙasashe kusan 20, na sassan faɗin duniya.
DA ƊUMI-ƊUMI: A Shirye Nike Na Auri Muneerat Abdussalam Idan Har Ta Amince – Inji Usman Ibrahim Kobie

DA ƊUMI-ƊUMI: A Shirye Nike Na Auri Muneerat Abdussalam Idan Har Ta Amince – Inji Usman Ibrahim Kobie

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matashi Usman Ibrahim Kobie ya bayyana aniyarsa na auren shahararren yar TikTok, kuma mai sayar da maganin ma'aurata, Muneerat Abdussalam idan ta amince. Matashin ya bayyana haka ne a shafinsa na Manhajar Facebook, a ranar Alhamis. Inda ya bayyana cewa "Matukar Muneerat Abdussalam ta shirya yin aure, to tazo kawai mu daidaita, ni kuma in aureta in kawota Bauchi cikin farin ciki da natsuwa. Dama tuni nake da burin auren mace mai hankali da wayewa, wadda ta girme ni a shekarun d...
Kalli Bidiyo: Wutar Daji ta mamaye kasar Yahudawan Israyla inda suka ce basu taba ganin Irin Wannan bala’in ba a tarihin kasar, Lamarin ya sha Karfinsu suna neman taimakon kasashen Duniya

Kalli Bidiyo: Wutar Daji ta mamaye kasar Yahudawan Israyla inda suka ce basu taba ganin Irin Wannan bala’in ba a tarihin kasar, Lamarin ya sha Karfinsu suna neman taimakon kasashen Duniya

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, Mahaukaciyar wutar Daji ta mamaye wasu sassa na kasar Israela dake yaki da Falasdinawa. Rahotanni sun bayyana cewa wannan wutar daji itace mafi muni a tarihin kasar. Kasar ta Israela na neman tallafi daga kasashen Duniya dan shawo kan wannan wuta. Wutar dajin ta yi muni sosai ta yanda saida aka soke wasu muhimman abubuwan da ya kamata ace an yi irin su bikin ranar 'yancin kasar. https://twitter.com/AdameMedia/status/1917663604729426261?t=HupaqLsMCH6_2CP9IRRKWA&s=19 Wannan wuta tasa an kwashe mutane da yawa daga gidanjensu saboda ana tsammanin zata kai garesu. Jiragen yakin kasar Israela na ta shawagi a sararin samaniyar kasar inda suke kokarin kashe wutar data tashi. https://twitter.com/MenchOsint/status/1917675659834650708?t=FswFSaO4...
Kuma Dai:Kalli Bidiyon yanda wata matashiya ta yi ridda ta koma Kirista a Maiduguri

Kuma Dai:Kalli Bidiyon yanda wata matashiya ta yi ridda ta koma Kirista a Maiduguri

Duk Labarai
A jiyane muka samu labarin yanda wani mutum a Arewacin Najeriya yayi ridda ya koma Kirista inda mutane ke ta mamaki. A yau kuma mun tashi da labarin wata matashiyace da itama ta koma Kirista. A labarinta, an dauko ta ne daga Maiduguri inda aka kaita Jos jihar Filato inda ta koma Kirista. Saidai daga baya an mayar da ita wajan danginta kuma ta koma ta sake zama Musulma. Kalli Bidiyon: https://twitter.com/MFaarees_/status/1917520596373487850?t=HkLlRmpo9rgAlCSk2VSSqQ&s=19 Da yawa dai sun yi ta kira ga iyaye da su saka ido akan 'ya'yansu.
Arewace saboda yawanta ke da kuri’un da zasu iya zabar mutumin da zai zama shugaban kasa a 2027>>ACF

Arewace saboda yawanta ke da kuri’un da zasu iya zabar mutumin da zai zama shugaban kasa a 2027>>ACF

Duk Labarai
Kungiyar tuntuba ta Arewa me suna Arewa Consultative Forum ta bayyana cewa mutanen Arewa ne ke da kuri'un da zasu iya sanyawa dan takara ya zama shugaban kasa a shekarar 2027. Shugaban kwamitin Amintattau na ACF, Alhaji Bashir M. Dalhatu ne ya bayyana hakan inda yace suna ta samun bukatar su saka ido dan gano dan takarar da ke da ayyukan da zai amfanar da Arewa a shekarar 2027 dan a Zabeshu. Saidai yace abinda yafi damunsu a yanzu matsalar tsaro ce inda yace suna kira ga gwamnati da ta magance matsalar kamin lokaci ya kure mata.
Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni>>Inji Mawaki Davido

Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni>>Inji Mawaki Davido

Duk Labarai
Shahararren mawakin Najeriya, Davido ya bayyana cewa, Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni. Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na Apple Music. Davido yace Bangaren nishadantarwa na kasarnan ne ya ke bayyana irin nasarorin Najeriya da kyawawan al'adunta amma bangaren shugabanci babu kyau. Yace waka ba wai kawai wakar bace amma tana isar da sakonni da yawa.
Kotu Ta Yanke Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Tsawon Shekaru Uku Ga Baturen Zaben Da Ya Yi Magudi Har Ta Kai Ga Akpabio Ya Zama Sanata

Kotu Ta Yanke Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Tsawon Shekaru Uku Ga Baturen Zaben Da Ya Yi Magudi Har Ta Kai Ga Akpabio Ya Zama Sanata

Duk Labarai
Kotu Ta Yanke Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Tsawon Shekaru Uku Ga Baturen Zaben Da Ya Yi Magudi Har Ta Kai Ga Akpabio Ya Zama Sanata. Saidai Sanata Godswill Akpabio ya fito ya nesanta kansa da wannan mutumin. Yacw bai taba yi masa aiki ba. Yace labarin da ake yadawa cewa baturen zaben ya taba yi masa aiki ba gaskiya bane an yi ne dan kawai a bata masa suna. Akpabio yace shi wannan baturen zaben har soke masa wasu daga cikin kuri'unsa da yaci yayi. Yanzu ko ya matsayin kujerar Sanata Akpabio?
Bayan Fadi Tashi Na Tsawon Shekara Guda Yana Neman Aikin Gwamnati Ya Ki Samuwa, Daga Karshe Dai Matashin Ya Tattara Kwalin Karatuna A Gefe Ya Kama Kasuwa Afujajan, Inda Yake Siyar Da Katako Da Kusa A Yankin Gabasawa Dake Kano

Bayan Fadi Tashi Na Tsawon Shekara Guda Yana Neman Aikin Gwamnati Ya Ki Samuwa, Daga Karshe Dai Matashin Ya Tattara Kwalin Karatuna A Gefe Ya Kama Kasuwa Afujajan, Inda Yake Siyar Da Katako Da Kusa A Yankin Gabasawa Dake Kano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bayan Fadi Tashi Na Tsawon Shekara Guda Yana Neman Aikin Gwamnati Ya Ki Samuwa, Daga Karshe Dai Matashin Ya Tattara Kwalin Karatuna A Gefe Ya Kama Kasuwa Afujajan, Inda Yake Siyar Da Katako Da Kusa A Yankin Gabasawa Dake Kano Wace fata za ku yi masa?
Bankunan Najeriya zasu fara cajin Naira 6 akan kowane sakon balance da suka aikawa mutane daya yau dinnan

Bankunan Najeriya zasu fara cajin Naira 6 akan kowane sakon balance da suka aikawa mutane daya yau dinnan

Duk Labarai
Bankunan Najeriya zasu fara karbar Naira 6 akan kowane sako da suka aikawa Kwastoma daga yau, Ranar Alhamis. Hakan na zuwane bayan da kamfanonin sadarwa a Najeriya suka karawa mutane kudaden kira dana data. Kudin da ake cirewa akan sako an karashi da kaso 50 cikin 100 inda a yanzu ake cajin Naira 6 maimakon Naira 4 a baya. Bankuna da dama sun aikawa kwastomominsu da abokan huldarsu sakonni dan sanar dasu sabon tsarin cajin kudin. Shin haka za'a yi ta kakabawa mutane haraji ba tare da suna magana ba?