Monday, May 11
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Tonon Silili: Kalli Bidiyon Alpha Charles tana cewa GFresh Al-amin Ya nemeta ne ta kiya shiyasa ya fasa aurenta

Tonon Silili: Kalli Bidiyon Alpha Charles tana cewa GFresh Al-amin Ya nemeta ne ta kiya shiyasa ya fasa aurenta

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan mata wadda Abokin sana'arta, Shahararren Tiktok, Gfresh Al-amin Yaso ya aura a kwanakin baya amma ya fasa, watau Alpha Charles Borno, ta yi masa tonon silili. A wani Live da Alpha Charles Borno ta yi, tace Gfresh ya nemi yin lalata da ita kamin su yi aure amma ta kiya. Tace sun je daga Kaduna suka sauka a Kano sai ta cewa wadda suka je tare ko Gfresh ya je ya ce ta fita daga dakin kada ta fita. Haka kuwa aka yi Alpha Charles Borno tana bacci...
Kalli Bidiyo: Ba karamin Kafaciti gareni ba wajan Shugaba Bola Ahmad Tinubu, Sau 11 ina zuwa in ganshi bayan da ya zama shugaban kasa>>Rarara

Kalli Bidiyo: Ba karamin Kafaciti gareni ba wajan Shugaba Bola Ahmad Tinubu, Sau 11 ina zuwa in ganshi bayan da ya zama shugaban kasa>>Rarara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, ba karamin kusanci gareshi da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba. Rarara yace bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya zama shugaban kasa sau 11 yana zuwa yana ganin shugaban kasar. Yace bai taba zuwa zai ga shugaban kasa ba aka hanashi. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a kafar DCLHausa. https://youtu.be/ezCH3fA3pnc?si=z8hl3NGY2JZAtlRh Rarara yace shi mawakin shugaban kasa ne wanda kuma shugaba...
Fada ya Dawo Danye: Kalli Bidiyo yanda Gfresh Al-Amin da matarsa suke kokawa, tana ce masa uban wa yasa yaje ya rungumi Sadiya Haruna?

Fada ya Dawo Danye: Kalli Bidiyo yanda Gfresh Al-Amin da matarsa suke kokawa, tana ce masa uban wa yasa yaje ya rungumi Sadiya Haruna?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yayin da ake tsammanin rashin jituwa tsakanin Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin da matarsa ya zo karshe bayan da aka ga ta wallafa cewa zama daram a gidan Mijinta. Sabon rikici ya kunno kai inda fada ya kaure tsakanin Gfresh din da matarsa Maryam 'yar Yola a Tiktok Live. An ji tana cewa uban wa ya ce ya je ya rungumi Sadiya Haruna? Sannan an kuma ji tana cewa ta gaji da hakuri. https://www.tiktok.com/@anmata_tiktok/video/7525265693017689350?_t=ZM-8xuQbApzJtV&_...
Kalli Bidiyo: Babban Kuskuren da ‘yan Darika zasu yi shine su taba Sheikh Lawal Triumph, Inji Malam, Yaje sun hmga ba zasu iya fadan Littafi ba shine suke son tada zaune tsaye

Kalli Bidiyo: Babban Kuskuren da ‘yan Darika zasu yi shine su taba Sheikh Lawal Triumph, Inji Malam, Yaje sun hmga ba zasu iya fadan Littafi ba shine suke son tada zaune tsaye

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malam ya bayyana cewa fadan Hujja da Littafi ne 'yan Darika ba zasu iya ba shiyasa suka koma neman fadan zahiri. Ya bayyana hakane a Bidiyo sa da yake mayar da martani kan masu sukar Sheikh Lawal Triumph. https://www.tiktok.com/@pandodata/video/7525317032586366213?_t=ZM-8xuO2AbjLVw&_r=1 Lamarin ya samo Asaline daga hadisan da Sheikh Lawal Triumph ya karanto dake cewa, An samu Kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da wanda ke cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wa...

Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano na shan Yabo bayan da ya sa aka karawa wani tsohon me daukar hoto girma nan take

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamna Kano, Abba Kabir Yusuf na shan yabo bayan da aka ga ya sa an karawa wani me daukar hoto girma. Rahoton yace Gwamna Abba ya san me daukar hoton tun shekarar 1999, sai kuma a yanzu ya sake ganinsa. Ya tambayi me daukar hoton a wane matsayi yake? Inda ya gaya mai, nan take ya bayar da umarni ga kwamishinan yada labarai cewa a baiwa me daukar hoton mukami. https://twitter.com/Asad_Mukty/status/1943091906491138285?t=54JWDuQuN4i_RsoF_XIdvg&s=19 Wannan abu yasa mutane...
Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Bidiyo: Lawal Triumph Allah ya tsine maka Albarka>>Inji Alhaji Bakari Bako

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Alhaji Bakari Bako wanda akewa taken Sarkin Yakin Ma'aiki ya tsinewa Sheikh Lawal Triumph saboda hadisan da ya karanto na cewa an samu kwarkwata akan Annabi sannan an samu Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na fitsari a tsaye. Ya bayyana haka a wani Bidiyonsa da aka watsa a kafafen sadarwa inda yace ya kamata a dauki mataki akan Sheikh Lawal Triumph. Ya kara da cewa, Malam Lawal Triumph ba mutumin kirki bane, inda yayi kira ga mutanen Kano su dauki mataki akansa. https://www...
Tun ba’a je ko ina ba, ana rade-radin Peter Obi zai fice daga ADC

Tun ba’a je ko ina ba, ana rade-radin Peter Obi zai fice daga ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni na yawo cewa, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi na iya ficewa daga hadakar jam'iyyar 'yan Adawa ta ADC. Me gabatar da shirye-shirye na Arise TV, Rufa'i Oseni ne ya bayyana hakan inda yace idan hakan ta tabbata, kuri'ar 'yan adawa zata rabu wanda hakan zai iya baiwa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu damar sake cin zabe. Rahotanni sun ce, Manyan 'yan Adawar na ADC, Atiku Abubakar, Peter Obi, da Rotimi Amaechi duka suna son samuj tikitin tsayawa...
Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani Bidiyon ziyarar da Peter Obi ya kawo Arewa ya dauki hankula. An ga Peter Obi a tsakiyar malamai irin su Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun da sauransu. A yayin da Sheikh Abubakar Salihu Zariya kewa Peter Obi Addu'a yayi Addu'ar cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane ga Najeriya, Allah ya kasheshi kamin zabe. https://twitter.com/jrnaib2/status/1943090401054798173?t=2LBg-SCjIWm-DSY84HxiKA&s=19 Da yake da Hausa yake addu'ar, da yawa sun ce Peter Obi bai san abinda malam ke ...
Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara

Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A yayin da ba'a dade da samun labarin Naziru Ahmad Sarkin Waka ya sayi motar G-Wagon ta Naira Miliyan 600 ba. A yanzu kuma yana shirin sayen ta gabanta ta Naira Miliyan 900. Babban yaron Nazirunne ya bayyana haka inda ya wallafa Bidiyon motar. https://www.tiktok.com/@abbacsale2/video/7523681809968680198?_t=ZM-8xtaPultsZx&_r=1 Ana dai ganin Nazir na gasa ne da Rarara.
PSG ta lallasa Real Madrid da ci 4-0, Kalli Bidiyon maimaicin kwallayen da PSG ta ci

PSG ta lallasa Real Madrid da ci 4-0, Kalli Bidiyon maimaicin kwallayen da PSG ta ci

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sha kashi a hannun PSG da ci 4:0 a wasan da suka yi na kusa dana karshe a gasar cin kofin Duniya na kungiyoyi. F. Ruiz ne ya ciwa PSG kwallaye biyu, sai Dembele ya ci mata daya, hakanan G. Ramos shima ya ci daya inda aka tashi wasan 4-0. Wannan nasara na nufin PSG zata buga wasan karshe da Chelsea a ranar Lahadi. Ga kwallayen da aka ci a wasan: https://www.tiktok.com/@dazn.france/video/7525191842061634848?_t=ZM-8xtZRpqPnTM&...