Sunday, May 10
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ji tsatstsauran matakin da Atiku Abubakar yace zai dauka kan masu satar dukiyar Talakawa

Ji tsatstsauran matakin da Atiku Abubakar yace zai dauka kan masu satar dukiyar Talakawa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai yi wasa da maganar satar dukiyar kasa ba. Ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu matasa da suka kai masa ziyara. Atiku yace Rashawa da cin hanci sun sa Najeriya ta kasa ci gaba dan haka zai dauki matakan da zasu nuna ba sani ba sabo ga duk wanda aka kama da satar dukiyar kasa. Atiku dai na daya daga cikin jagororin jam'iyyar ADC ta hadakar 'yan Adawa. Yana kuma daya daga cikin wadanda ake ganin za'a iya tsayarwa takarar shugabancin k...
Subhanallahi: Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani limamin Masallaci na bata rayuwar karamar yarinya

Subhanallahi: Ji yanda ‘yansandan Najeriya suka kama wani limamin Masallaci na bata rayuwar karamar yarinya

Duk Labarai
' Yan sanda a jihar Osun sun kama wani limamin masallaci me suna Babasanya-Araka da zargin yin lalata da karamar yarinya. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Lamarin ya farune a garin Ede na jihar, kuma ya tayar da hankulan jama'ar garin. Mutane sun taru suka fara dukan limamin saidai jami'an tsaro sun je sun kwaceshi. Kakakin 'yansandan jihar, Abiodun Ojelabi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace da suka je Wajan har Amotekun sun kama limamin inda suka damka musu shi. Yace zasu gudanar da bincike akans...
Kalli Bidiyo: Ashe dama Rarara caka maka A’isha Humaira aka yi, tsohuwace? Gaskiya da sake>>Inji M Gombe Beauty

Kalli Bidiyo: Ashe dama Rarara caka maka A’isha Humaira aka yi, tsohuwace? Gaskiya da sake>>Inji M Gombe Beauty

Duk Labarai
https://www.tiktok.com/@mgombe55/video/7523591419970276664?_t=ZM-8xnMY6n7Tra&_r=1 {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Bayan ganin A'isha Humaira a wajan bikin 'ya'yan Rarara, wata me amfani da shafin Tiktok, me suna M Gombe Beauty ta bayyana cewa, Ashe Rarara Cakamasa A'isha Humaira aka yi, tsohuwa ce ya aura? Ta bayyana cewa a lokacin bikin A'isha Humaira ta sha kwalliya sanan a Bidiyon da ake yi tana dorawa a kafafen sada zumunta duk Filter ce takefani da ita. Tace da sake, kalli Bidiyon nata anan
‘Yan Shi’a da Yehudaawa duk abu daya ne, Ko Sheikh Daurawa ma dan Shi’a ne shiyasa yake cewa a musu addu’a>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

‘Yan Shi’a da Yehudaawa duk abu daya ne, Ko Sheikh Daurawa ma dan Shi’a ne shiyasa yake cewa a musu addu’a>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Malamin Addinin Islama, Sheikh Saidu Aliyu Maikwano ya bayyana cewa,Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa dan Shi'a ne shiyasa ma yake cewa a yiwa kasar Iran addu'a a yayin fadansu da kasar Israyla. Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga yana wa'azi. Malamin yace 'yan shi'a basu da maraba da Yahudawa inda yace ko Khumaini daya tashi yin gudun Hijira, maimakon ya je kasar Musulmai, sai ya tafi kasar Faransa. A kuma bayyana cewa 'yan shi'...
Ina Kokarin ganin ‘yan Najeriya sun bani aminci, da yadda>>Shugaba Tinubu

Ina Kokarin ganin ‘yan Najeriya sun bani aminci, da yadda>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yana kokarin ganin ba ayyukan gina tituna da sauransu kadai bane Gwamnatinsa ke yi, hadda ma kokarin ganin mutanen Najeriya sun bashi amici da yadda. Shugaban ya bayyana hakane a yayin kaddamar da titin Aguma Palace–Radio dake Gwagwalada wanda Ministan Abuja, Nyesom Wike yayi. Mataimakin shugaban kasar, Kashim Shettima ne ya wakilci shugaban a waja taron. Yace wannan titi zai taimakawa 'yan kasuwa da saran Al'ummar yanki...
Aure ba rayuwar jin dadi bace>>Inji Matar Mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima

Aure ba rayuwar jin dadi bace>>Inji Matar Mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Matar mataimakin shugaban kasa, Nana Shettima ta bayyana cewa, Aure ba rayuwar jin dadi bace. Ta bayyana hakane a wajan bikin dan ministan sufuri, Farouk Alkali da amaryarsa, Salaha Abdulaziz. Nana Shettima itace uwar taro kuma kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya bayyana cewa, a jawabin ta a wajan taron, ta jawo hankalin iyaye su baiwa 'ya'yansu tarbiyya. Tace musamman uwa itace ke da kaso me tsoka wajan gyara tarbiyyar 'ya'ya. Ta yi kira ga ma'auratan dasu zama mas...
Kalli Bidiyo: Sheikh Aminu Daurawa Dan Shi’a ne shiyasa yake cewa awa kasar Iran Addu’a amma baya halatta ga Musulmi na kwarai yawa kasar Iran addu’ar>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

Kalli Bidiyo: Sheikh Aminu Daurawa Dan Shi’a ne shiyasa yake cewa awa kasar Iran Addu’a amma baya halatta ga Musulmi na kwarai yawa kasar Iran addu’ar>>Inji Sheikh Saidu Aliyu Maikwano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani malamin Addinin Islama, Sheikh Saidu Aliyu Maikwano ya bayyana cewa, baya halatta ga musulmi yawa kasar Iran Addu'a ta yi nasara aka kasar Israyla. Ya bayyana hakane a wani faifan Bidiyon sa da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta. Malamin ya kara da cewa, Iran makiyan Musulmai ne na boye, yayin da Israyla kuma makiyan musulmai ne na bayyane dan haka babu wanda nasararsa ko rashin nasararsa zai amfanar da musulunci. Malamin ya kara da cewa, Sheikh Aminu Daurawa dan Shi'a...
Wannan matar na kira ga Yarbawa da su sheke Hausawa a Legas idan Tinubu bai ci zaben 2027 ba

Wannan matar na kira ga Yarbawa da su sheke Hausawa a Legas idan Tinubu bai ci zaben 2027 ba

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wannan matar na kira ga Yarbawa da su Kàshè Hausawa da Inyamurai idan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bai ci zaben shekarar 2027 ba. Matar dai ta dauki hankula inda ake kira ga jami'an tsaro su kamata. Da yawa na ta Allah wadai da ita.
Kalli Bidiyon yanda Gwamna Zulum ya tarar da ma’aikatan gidan Gwamnati dake zuwa aiki da wuri ya basu kyautar Naira Miliyan 2 kowannen su

Kalli Bidiyon yanda Gwamna Zulum ya tarar da ma’aikatan gidan Gwamnati dake zuwa aiki da wuri ya basu kyautar Naira Miliyan 2 kowannen su

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya tarar da ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Borno dake zuwa aiki da wuri da sassafe a wata ziyarar ba zata. Rahoton yace ya baiwa kowanne daga cikin ma'aikatan da ya tarar sun je aiki da wuri kyautar Naira Miliyan 2. https://twitter.com/Barde6767/status/1941039164524581243?t=WeG5mzUF7P_z26wPVa8igg&s=19 Da yawa sun yabawa gwamnan game da hakan da yayi.
Ji yanda dan shekara 22 ya auri ‘yar shekaru 16 a Kano bada sanin iyayensu ba amma Hisbah ta warware aure

Ji yanda dan shekara 22 ya auri ‘yar shekaru 16 a Kano bada sanin iyayensu ba amma Hisbah ta warware aure

Duk Labarai
Wani matashi a jihar Kano me suna Aliyu Mukhtar ya auri Budurwarsa me shekaru 16, Fatima bayan da iyayensu suka ki amincewa. Aliyu yace ya gayawa mahaifinsa cewa zai auri Fatima amma dai mahaifin yace yayi yaro. Dan hakane Aliyu ya je ya samu Fatima wadda itama iyayen ta basu amince ba saboda tana ajin karshe ne a sakandare aka daura musu aure. Abokansu ne suka daura musu auren. Duka dangin Ango da amarya sun fusata inda suka kira Hisbah suka sanar mata da halin da ake ciki dan ta yi bincike. Hisbah ta haramta auren inda aka warwareshi saboda babu amincewar iyayen duka ma'auratan.