Kalli Bidiyo da Duminsa: A karshe dai Sadiya Haruna ta raba gardama, ta bayyana Bidiyon Mijin data aure
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta wallafa Bidiyon mijin data aura.
Sadiya ta wallafa Bidiyon ne a shafinta na Sada zumuntar Tiktok inda aka ganta Mijin nata yana tukata a Mota.
Sannan an ga tana shafa masa cinya.
Tace ta tashi daga Kano ne ta je Abuja wajan mijin nata.
https://www.tiktok.com/@sayyada_sadiya_haruna/video/7526597900646862085?_t=ZM-8xzxO81tHSY&_r=1
An dai yi ta takaddama tsakanin Sadiya da Tsohon Mijinta Gfresh yana cewa shine ya mayar da ita gidansa.







