Na ji dadin Fitowar Jam’iyyar ADC>>Inji Shugaban Ma’aikatan Fadar shugaba Tinubu, Femi Gbajabiamila, Ji dalilinsa
ADC: Gamaiyar am’iyyun adawa abu ne mai kyau da zai kare Najeriya daga mulkin jam'iyya ɗaya tilo– Gbajabiamila.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa haɗin gwiwar jam’iyyun adawa tare da amincewa da jam’iyyar ADC a matsayin jam'iyyar su na kalubalantar jam’iyya mai mulki babban ci gaba ne da zai taimaka wajen ƙarfafa dimokuraɗiyya a ƙasar.
Gbajabiamila ya bayyana haka ne a ranar Asabar yayin da yake zantawa da manema labar...








