Wani bawan Allah ya rasu yana tsaka da tuka mota a tsakiyar titi.
Motarsa ta tsaya a tsakiyar titi inda mutane sukai ta masa ham da tsammanin ya ci gaba da tuki ashe basu sani ba ya rasu.
Allah yasa mu cika da imani. Amin.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Ko Kun Hango Fuskar Fatima Mai Zogale Tun Daga Lokacin Da Aka Soma Hada-Hadar Bikin Rarara Da Aisha Humaira Har Aka Kammala?
Bayan mummunan harin da kungiyar masu ikirarin jihadi ta ÌŚWÀP suka kaiwa sansanin sojojin Najeriya a Marte, an ga Bidiyon wani soja da yake kokawa kan irin barnar da aka musu.
Sojan ya nuna cewa an kone musu motocin yaki sannan an kashe sojoji 4.
Ya kara da cewa yana kira ga abokan aikinsa idan sun san ba zasu iya yaki ba gara su fadi.
Kalli Bidiyon a kasa:
https://twitter.com/General_Somto/status/1922331821385080970?t=RnPeB4ry_AyxjmYSnpyDHw&s=19
Wasu rahotanni sun ce kungiyar ta kuma tafi da wasu sojoji da ta yi garkuwa dasu.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shahararriyar me fina-finan batsa ta Najeriya, Maami Igbagbo tace ta tuba ta koma Kirista kuma tana fatan Allah ya yafe mata.
Ta bayyana hakanne a wani Bidiyo da aka yi hira da ita inda tace ta yi nadamar irin rayuwar da ta yi a baya.
Saidai tambayar da mutane ke yi shine ko za'a samu wanda zai iya aurenta kasancewar ga Bidiyon ta ya karade ko ina ana ta ganin ta na aikata Alfasha?
Wani Bidiyo ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani jirgin sama me saukar Angulu yana tashi a Daji da mutane da yawa.
An dai yi zargin cewa, 'yan Bindiga ne aka kaiwa makamai a cikin jirgin.
https://twitter.com/ubasinachimbia/status/1921978044962443621?t=SfCf-io98qlxaLCgJ9J9cA&s=19
Saidai babu wata kafa me inganci data tabbatar da hakan.
Mawakin Najeriya me yawan jawo cece-kuce, Portable ya bayyana cewa yana zuwa kusan duka guraren ibada da ake dasu a Najeriya, watau Masallaci, Coci, da wajan masu Bautar Gumaka.
Yace dalilinsa na yin hakan shine yasan duk Allah daya ake bautawa.
Yace yana rokon Allah kuma Allah na amsa mai du'a'insa.
AN BAWA AMARYA KYAUTAR RAGUNA UKU.
Shamsiyya Tsanyawa Da Gimbiyar Mawakan Bauchi Sun Kawowa Amarya Ayshatul Humairah Kyautar Raguna Guda Uku Domin Nuna Jindadin Wannan Auren, Sun Kawo Kyautar ta Hannun Angonta Na Amana Alhaji Dauda Kahutu Rarara Tare Da Fatan Allah Ya Bawa Ango Da Amarya Zaman Lafiya.
Rabi'u Garba GayaMedia Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.
Rahotannin da Hutudole ke samu na cewa, Rarara da Rashida Mai Sa'a sun sa an saki hassan Make-Up daga ofishin 'yansanda bayan kamun da aka masa.
Hutudole ya fahimci cewa da misalin karfe 10 na dare ne aka kama Hassan Make-Up inda ya kwana a ofishin 'yansandan.
Sannan da Misalin karfe 10 na safe aka sakeshi.
Rahotanni sun ce Hassan Make-Up ya zo Najeriya ne halartar bikin Rarara da kuma yiwa Mai Wushirya gaisuwar rasuwar mahaifiyarsa.
A wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sadarwa, An ga yanda wani dansanda ya mari hassa Make-Up tare da zaginsa wana haka ya sabawa aikin dansanda.
Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, kasar na fama da karancin aikin yi wanda rabon da aga irin sa shekaru 4 kenan da suka gabata.
Hakanan rahoton yace ma'aikata basa samun karin Albashi yanda ya kamata.
Alkaluma daga hukumar kididdigar kasar, (ONS) sun bayyana cewa rashin aikin yin ya karu da kaso 4.5 cikin 100 wanda rabon da aga hakan tun shekarar 2021.
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, tsofaffin Mataimakan Shugaban Kasa, Atiku Abubakar da Namadi Sambo, da tsofaffin Shugabannin Majalisar Dattawa, Ken Nnamani da Pius Ayim, sun isa wurin kaddamar da littafin tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido.
Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, shi ne zai yi nazari kan tarihin rayuwar Lamido da ke dauke da take “Being True to Myself”.
Daga cikin manyan baki da suka halarci kaddamar da littafin a cibiyar taro ta NAF da ke Abuja har da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi, sai gwamnonin Gombe, Muhammadu Yahaya; Jigawa, Umar Namadi; da na Filato, Caleb Mutfwang.
Haka zalika, wasu daga cikin fitattun mutane da suka halarta sun hada da tsofaffin gwamnonin Benue, Gabriel Suswam; Kaduna, Ahme...