Tuesday, May 5
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Shin wai Har yanzu ana Tantamar wa yafi wani tsakanin Rarara da Sarkin Waka ko yanzu an gano wanda ke kan gaba?

Shin wai Har yanzu ana Tantamar wa yafi wani tsakanin Rarara da Sarkin Waka ko yanzu an gano wanda ke kan gaba?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} An jima ana hada Rarara da Naziru Sarkin Waka tare da tunanin a tsakaninsu wanene yafi wani. Ko da bayan wakar da Rarara yawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zuwansa Katsina, sai da aka yi wannan kwatance. Tambayar anan shine har yanzu ba'a gano wanene yafi wani ba a tsakanin su.
Ka kiyaye mu, Bamu Gama Jimamin Fafaroma Francis ba, Kada ka yi mana Izgilanci>>Cocin Katolika ta yi Allah wadai da Shugaban Amurka Donald Trump kan saka hotonsa sanye da kayan Fafaroma

Ka kiyaye mu, Bamu Gama Jimamin Fafaroma Francis ba, Kada ka yi mana Izgilanci>>Cocin Katolika ta yi Allah wadai da Shugaban Amurka Donald Trump kan saka hotonsa sanye da kayan Fafaroma

Duk Labarai
Cocin katolika reshen Birnin New York na kasar Amurka sun yi Allah wadai da shugaban kasar Amurka, Donald Trump saboda saka hotonsa sanye da kayan Fafaroma. Donald Trump a safiyar jiyane ya dauki hankula bayan da aka ganshi sanye da kayan Fafaroma a wani hoto da fadar shugaban kasar ta White House ta wallafa a kafar X, hoton da aka yi amannar na AI ne. A sanarwar cocin Katolika, tace bata dade da jimamin binne Fafaroma Francis ba kuma a yanzu ana kokarin zaben sabon Fafaroma dan haka Trump ya kiyayesu kada ya musu izgilanci.
Karanta Jadawalin Jihohi 10 da suka fi tsananin Talauci a Najeriya

Karanta Jadawalin Jihohi 10 da suka fi tsananin Talauci a Najeriya

Duk Labarai
Masana sun yi bincike inda suka gano jihohi 10 da suka fi talauci a Najeriya. Ga jadawalin jihohin kamar haka: 1. Sokoto State• Poverty Rate: 87.73%• Region: North West• Capital: Sokoto• Population (2023): 5.52 million 2. Taraba State• Poverty Rate: 87.72%• Region: North East• Capital: Jalingo• Population (2023): 3.27 million 3. Jigawa State• Poverty Rate: 87.02%• Region: North West• Capital: Dutse• Population (2023): 5.83 million 4. Ebonyi State• Poverty Rate: 79.76%• Region: South East• Capital: Abakaliki• Population (2023): 3.32 million 5. Adamawa State• Poverty Rate: 75.41%• Region: North East• Capital: Yola• Population (2023): 4.25 million 6. Zamfara State• Poverty Rate: 73.98%• Region: North West• Capital: Gusau• Population (2023): 4.52 milli...
Dole mu magance matsalar tsaro idan muna son masu zuba hannun jari su shigo Najeriya>>Shugaba Tinubu

Dole mu magance matsalar tsaro idan muna son masu zuba hannun jari su shigo Najeriya>>Shugaba Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, dolene gwamnati ta zage ta magance matsalar tsaro idan tana son masu zuba hannun jari su shigo Najeriya. Shugaban ya bayar da tabbacin Gwamnati na kwato garuruwan dake hannun 'yan ta'adda musamman a Arewa maso gabas. Shugaban ya bayyana hakane yayin ganawa da dattawa jihar ta Katsina a ziyarar da ya kai jihar inda yayi Alwashin yin amfani da na'urorin zamani da sauran kayan aiki na zamani dan magance matsalar garkuwa da mutane da sauran matsalolin tsaro. Shugaban yace babu 'yan kasuwar da zasu je inda babu tsaro su zuba hannun jari, dan haka yace zasu hada hannu da gwamnatoci a kowane matakai su magance matsalar.
Bidiyo: Yanda jami’ar tsaron Matar mataimakin shugaban kasa ta so hana matar Rarara, A’isha Humaira daukar hoto da ita ya dauki hankula

Bidiyo: Yanda jami’ar tsaron Matar mataimakin shugaban kasa ta so hana matar Rarara, A’isha Humaira daukar hoto da ita ya dauki hankula

Duk Labarai
Dogarin matar mataimakin shugaban kasa ta so hana matar Rarara daukar hoto da matar mataimakin shugaban kasar. Hakan ya farune a wajan bikin zuwan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu jihar Katsina inda ya kaddamar da wasu ayyukan gwamna jihar sannan ya halarci wajan daurin auren diyar Gwamnan jihar, Dikko Radda. https://twitter.com/sameera_muhd/status/1918690545334952236?t=HBBM6igaPMBHf1OtWPS0LA&s=19 Lamarin dai ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
Wike da Gwamnonin PDP sun cimma matsaya kan makomar jam’iyyar

Wike da Gwamnonin PDP sun cimma matsaya kan makomar jam’iyyar

Duk Labarai
Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike da Gwamnonin Jam'iyyar PDP sun cimma matsaya kan makomar jam'iyyar. Sun gana ne a Legas inda suka yadda da ci gaba da hadin kan jam'iyyar a ayin da ake fuskantar zaben shekarar 2027. Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ne ya wakilci gwamnonin PDP din a ganawar. Wata Majiya tace an tattauna ne akan warware rikice-rikicen cikin jam'iyyar da suka hada da Rikicin jihar Rivers da na kudu maso kudu da kuma hedikwatar jam'iyyar da sauransu. Tun bayan zaben shekarar 2023, jam'iyyar PDP ta fada cikin matsala.
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: ‘Yan Gida Daya Sun Rasu Śakamàkon Hadarin Mota

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: ‘Yan Gida Daya Sun Rasu Śakamàkon Hadarin Mota

Duk Labarai
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: 'Yan Gida Daya Sun Rasu Śakamàkon Hadarin Mota. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Sun ŕasu ne a yau a hanyar su ta zuwa biki daga garin Danbatta zuwa Bauchì. Daga Ibrahim Rabi'u (Casket)
Bayan da majalisa ta kwace mata motarta ta aiki, Kalli Motar Alfarma da Sanata Natasha Akpoti ta siya take tuka abinta

Bayan da majalisa ta kwace mata motarta ta aiki, Kalli Motar Alfarma da Sanata Natasha Akpoti ta siya take tuka abinta

Duk Labarai
Bayan dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga majalisar tarayya, An kuma kwace kayan aikinta wanda suka hada da motar da akw baiwa kowane dan majalisa da sauransu. Saidai duk da korafin da ta yi na a dawo mata da kayan aikinta hakan ya faskara, dan hakane ma ta koma ta sayo mota ta kece raini. Motar ta dauki hankula sosai bayan da aka ga Sanata Natasha Akpoti a ciki.
Ni Musulmi ne kuma nasa Allah a raina sanda nake aiki, Na yiwa Najeriya aiki tukuru ta yanda ko hutu bana samu, kuma a shirye nake na amsa tambayoyin EFCC, amma dai yanzu basu kamani ba ina nan ina hutawa tukuna>>Tsohon Shugaban NNPCL, Mele Kolo Kyari

Ni Musulmi ne kuma nasa Allah a raina sanda nake aiki, Na yiwa Najeriya aiki tukuru ta yanda ko hutu bana samu, kuma a shirye nake na amsa tambayoyin EFCC, amma dai yanzu basu kamani ba ina nan ina hutawa tukuna>>Tsohon Shugaban NNPCL, Mele Kolo Kyari

Duk Labarai
Tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari ya fito ya karyata rade-radin da ake yadawa cewa wai yana hannun hukumar EFCC inda ake bincikensa. Kyari ya fitar da sanarwa ta shafinsa na X inda yace a yanzu yana hutawa ne bayan kammala yiwa Najeriya aiki na tsawon shekaru 34. Yace a lokacin da yake aiki ko hutun sati biyu baya samu dan haka yanzu yana hutun da ya kamata ace yayi a baya. Yace 'yan uwa da abokan arziki suna ta kiranshi suna sanar dashi game da wani labari dake cewa an kamashi yana hannun EFCC. Yace wannan labari karyane, yace a sanda yake aiki ya sa Allah a ransa saboda yasan zai tsaya a gaban Allah ya amsa tambayoyi. Dan haka yace a yanzu ma a shirye yake ya amsa tambayoyin EFCC ka yanda ya gudanar da ayyukansa. Yace ya kamata a daina yada ir...