Duka da zagin me laifi baya cikin aikin ku>>Hukumar ‘Yansandan Najeriya ta gayawa ‘yansandan
Hukumar 'yansandan babban birnin tarayya, Abuja ta gargadi 'yansandan cewa duka da zagin wanda ake zargi baya cikin aikinsu.
An bayyana musu hakane a yayin wani taron karawa juna Sani da aka yi.
https://www.youtube.com/watch?v=Misftjbq4_A
Akan samu rahotannin jikkata masu laifi ko wanda ake zargi da 'yansanda suka kama daga lokaci zuwa Lokaci.








