Tuesday, June 30
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu

Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu

Duk Labarai
Wannan dan wasan kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya ne watau Abdullah Khoujali Mahaifinsa ya je kasar Sudan inda ya auri mahaifiyarsa. Bayan sun haihu sai ya tsere da shi zuwa Saudiyya da ya girma sai yace masa, mahaifiyarsa ta rasu. Saidai bayan da ya kai shekaru 30, mahaifin nasa abinda yayi ya dameshi sai ya bayyana masa cewa, mahaifitarsa na nan da rai. https://twitter.com/i/status/2045239148215181495
Ina saka Hijabi, Idan na je wajan aiki ne nake cirewa>>Inji Matashiya ‘yar Arewa dake aikin Fenti

Ina saka Hijabi, Idan na je wajan aiki ne nake cirewa>>Inji Matashiya ‘yar Arewa dake aikin Fenti

Duk Labarai
Matashiya 'yar Arewa dake aikin Fenti me suna Amira ta dauki hankula bayan da aka ganta tana aikin Fentin. Bayan da Bidiyon ta ya bayyana tana Fenti, wasu sun rika kiran cewa ya kamata tana saka hijabi. Saidai a martaninta tace lallai tana saka Hijabi daga gida, amma idan taje wajan aiki ne take cirewa saboda ba zai yiyu ta yi aiki da Hijabin ba. https://www.tiktok.com/@meerah4725/video/7628641255806815506?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7628641255806815506&source=h5_m&timestamp=1776460458&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_camp...
Bidiyon da Duminsa: A karin farko tun bayan da Su Atiku suka yi babban taron zaben shuwagabannin jam’iyyar ADC, Nafiu Bala Gombe ya fitar da jawabi

Bidiyon da Duminsa: A karin farko tun bayan da Su Atiku suka yi babban taron zaben shuwagabannin jam’iyyar ADC, Nafiu Bala Gombe ya fitar da jawabi

Duk Labarai
Nafiu Bala Gombe ya fitar da jawabi a karin farko tun bayan da su Atiku suka yi babban zabensu na jam'iyyar ADC suka zabi shuwagabannin jam'iyyar. Nafiu yace Zaben nasu ba halastacce bane kuma su ba halastattun 'yan jam'iyyar ADC bane dan haka zaben da suka yi baya bisa doka. Saidai kamar ko da yaushe yanayin yanda yake karatun nasa ya dauki hankula inda da yawa suka ce bai ma iya karatun turancin ba. https://twitter.com/i/status/2045148352346517594
Da Duminsa: Kwankwaso ya amince ya zama mataimakina, Inji Peter Obi

Da Duminsa: Kwankwaso ya amince ya zama mataimakina, Inji Peter Obi

Duk Labarai
Peter Obi ya bayyana cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya amince ya zama mataimakinsa a takarar shugaban kasa da yake son fitowa a zaben shekarar 2027. Hadimin Peter Obi, Ibrahim Abdulkarim ne ya bayyana haka a wata hira da aka yi dashi a gidan talabijin na Trust TV. Yace Peter Obi da Kwankwaso sun tattauna batun ba sau daya ba ba sau biyu ba. Yace kuma nan gaba kadan za'a yi zama na musamman a tsakanin 'yan Kwankwasiyya da su Peter Obi. https://twitter.com/i/status/2045110213083115526
Kalli Bidiyon: Rayuwar Bariki ta isheni, Ina neman Miji, saidai matsalata daya shine Gabana ya lalace, saboda yawan bin maza>>Inji Wannan matar

Kalli Bidiyon: Rayuwar Bariki ta isheni, Ina neman Miji, saidai matsalata daya shine Gabana ya lalace, saboda yawan bin maza>>Inji Wannan matar

Duk Labarai
Wannan wata matace data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da tace ta gaji da rayuwar bariki da karuwanci. Tace tana neman matashi me neman matar aure wanda zasu yi aure. Saidai tace al'aurarta ta lalace, duk wanda zai aureta saidai idan ya yadda zai rika yi ta baya. https://twitter.com/i/status/2045065257127698919
Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya da ya dauki hankula

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya da ya dauki hankula

Duk Labarai
Wannan wani Bidiyo Tauraruwar fina-finan Hausa, Fiddausi Yahya ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta. An ganta a wata kalar shiga i da mutane da yawa ke cewa bata dace ba. Wasu masoyanta kuma sun rika bayyana cewa, AI ne. https://www.tiktok.com/@voice_of_k40/video/7629125692801682708?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7629125692801682708&source=h5_m&timestamp=1776420710&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=fcc70fdb-731e-4c9b-b7d5-ad5f3ea9960...