Bidiyo:Kalli yanda wani dan Najeriya ya siyo Zak8 ya ajiye a gida kamar dai yanda ake ajiye kare a gida
Wani Dan Najeriya ya bada mamaki bayan da aka ga ya siyo zaki ya ajiye a gida kamar dai yanda ake ajiye kare.
Wannan abu ya zowa mutane da mamaki ganin cewa ba abune da aka saba dashi ba a Najeriya.
https://www.youtube.com/watch?v=rgq5x45he8E
Irin wannan lamari ya fi faruwa a kasashe irin na Larabawa








