Kalli Bidiyon wani tsoho dake rawa a wajan Maulidi da ya dauki hankula
Wani tsoho dakw rawa a wajan Maulidi ya dauki hankula sosai bayan da aka ga bidiyonsa a shafukan sada zumunta.
Kalli Bidiyon a kasa:
https://twitter.com/bb_khamees/status/1837826273663414293?t=R_hZyH8aRHUgtZ0lNpgtmQ&s=19
Wasu dai na ganin hakan bai dace ba inda wasu ke cewa duk cikin shauki ne.







