Kalli Bidiyon yanda Atiku Abubakar yayi Sallar Juma’a A babban Masallacin Juma’a na Abuja inda mutane suka rika kiransa ya zo ya cecesu
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi Sallar Juma'a a babban masallacin Abuja.
https://twitter.com/jrnaib2/status/1918555781953114325?t=zmY0eKcJcXHf0zu31QhOdQ&s=19
Bayan kammala Sallar, masoyansa sun taru inda suka rika kiran ya zo ya cecesu suna shan wuya.








