Wednesday, April 29
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo, Kwana daya da komawar El-Rufai Jam’iyyar SDP, an ga su sanata Akpabio da Barau na ganawa da shuwagabannin Jam’iyyar inda hakan yasa wasu ke ganin Gwamnatin Tinubu ta dasa munafukai a cikin Jam’iyyar

Duk Labarai
Kwana daya bayan da tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bar Jam'iyyar APC zuwa SDP, wani Bidiyo ya bayyana inda aka hango Sanata Godswill Akpabio da Sanata Barau Jibril suna ganawa da shuwagabannin Jam'iyyar. Saidai hutudole bai iya tantance bidiyon sabone ko tsoho ne ba. https://www.tiktok.com/@shehugabam/video/7430650225653533958?_t=ZM-8ubaHaXQi5V&_r=1 Saidai ko da bidiyon tsoho ne hakan na alamta cewa akwai yiyuwar wata kullalliyar Alaka tsakanin Jam'iyyar APC da SDP. Dama dai tuni wasu ke dari-darin akwai yiyuwar an saka munafukai cikin Jam'iyyar SDP daga bangaren gwamnati dan su lalata tafiyar 'yan Adawa.
Sanata Natasha Akpoti ta dauko dala ba Gammo inda ta kai karar Sanata Godswill Akpabio majalisar Dinkin Duniya acan ma ta masa tonon silili da terere

Sanata Natasha Akpoti ta dauko dala ba Gammo inda ta kai karar Sanata Godswill Akpabio majalisar Dinkin Duniya acan ma ta masa tonon silili da terere

Duk Labarai
Sanata Natasha Akpoti da majalisar dattijai ta dakatar saboda zargin karya dokar majalisar ga dukkan alamu bata hakura ba. A wani taron mata 'yan majalisa na Duniya da aka yi a majalisar Dinkin Duniya dake birnin New York na kasar Amurka, Sanata Natasha Akpoti a can ma ta taso da maganar dakatar da ita. Tace an mata rashin adalci da take hakkinta, inda tace akwai yiyuwar ma a tsareta a birnin New York. Ta bayyana cewa, tana fargabar tana cikin matsalar tsaro.
Ku sake Tunani, Musulunci bai farlanta kulle makarantu ba a lokacin azumin watan Ramadana>>Ministar Ilimi, Suwaiba Ahmad ta jawo hankalin Gwamnonin Arewa

Ku sake Tunani, Musulunci bai farlanta kulle makarantu ba a lokacin azumin watan Ramadana>>Ministar Ilimi, Suwaiba Ahmad ta jawo hankalin Gwamnonin Arewa

Duk Labarai
Karamar Ministar Ilimi, Suwaiba Ahmad ta jawo hankalin Gwamnonin Arewa da cewa, su sake tunani kan kulle makarantu da suka yi saboda zuwan Azumin watan Ramadana. Tace musulunci bai farlanta kulle makarantu ba a yayin azumin watan Ramadan. Ta bayyana hakane a yayin wata hira da aka yi da ita a gidan talabijin na ChannelsTV. Jihohin Kebbi, Bauchi, Katsina da Kano ne suka kulle Makarantu saboda zuwan Azumin watan Ramadana inda suka ce sun bayar da wannan hutu ne dan baiwa dalibai damar Azumtar watan da yin Ibada yanda ya kamata saidai hakan ya jawo cece-kuce. A ci gaba da jawabinta, Minista Suwaiba ta bayyana cewa, A zamanin Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) har yaki yaje a cikin watan Ramadana dan haka Azumi bai hana mutum gudanar da ayyukansa na yau da kullun. Ta...
Labari Me Dadi: Majalisar Tarayya tace hukumar sadarwa ta NCC ta gaggauta toshe duk wani shafin dake nuna bidiyo da hotuna na tsìraìcì watau Blù Fìm

Labari Me Dadi: Majalisar Tarayya tace hukumar sadarwa ta NCC ta gaggauta toshe duk wani shafin dake nuna bidiyo da hotuna na tsìraìcì watau Blù Fìm

Duk Labarai
Majalisar tarayya ta amince da kudirin dokar toshe duk wani shafin yanar gizo dake nuna Bidiyo da hotunan tsiraici wanda aka fi sani da Blù fìm. Majalisar tace hukumar sadarwa ta kasa,NCC ta baiwa duka kamfanonin dake samar da Internet a Najeriya umarnin toshe shafukan dake nuna batsa nan take. Dan majalisa daga jihar Katsina, Dalhatu Tafoki ne ya kai kudirin dokar majalisar wanda kuma sauran 'yan majalisar suka amince dashi.
El-Rufai baya mutunta watan Ramadan, Tunda watan ya kama, bashi da aiki sai zagi da sukar shugaban kasa, Bola Ahmad>>Inji Reno Omokri

El-Rufai baya mutunta watan Ramadan, Tunda watan ya kama, bashi da aiki sai zagi da sukar shugaban kasa, Bola Ahmad>>Inji Reno Omokri

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya soki tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan da ya bar APC ya koma Jam'iyyar SDP. A wani bayani da ya wallafa a shafinsa na X, Reno Omokri ya zargi El-Rufai da rashin girmama watan Ramadana me Alfarma. Ya bayyana cewa tun da aka kama watan Azumin Ramadana El-Rufai bai yi amfani da shafukansa na sada zumunta ba wajan fadakar da Musulmai kan watan ba, maimakon hakan sai zagi da sukar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. ...
Kasuwanci Miliyan 7.2 ne aka kulle suka rushe a karkashin mulkin Tinubu saboda matsin rayuwa

Kasuwanci Miliyan 7.2 ne aka kulle suka rushe a karkashin mulkin Tinubu saboda matsin rayuwa

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, daga shekarar 2023 zuwa 2024 kasuwanci miliyan 7.2 aka kulle suka ruguje saboda rashin tabbas na tattalin arzikin Najeriya. Shugaban hukumar bincike akan tattalin arziki ta kasa, NESG me suna Dr. Segun Omisakin ne ya bayyana hakan. Ya kara da cewa, hakan ya jawowa Najeriya asarar Naira Tiriliyan 94. Ya bayyana hakane a yayin kaddamar da rahoto akan kamfanoni inda yace kaso 30 cikin 100 na kananan kasuwancin da ake dasu a Najeriya sun kulle. Yace Najeriya na da jimullar kananan kasuwanci miliyan 24 kuma a yanzu gida Miliyan 7.2 daga cikinsu sun kulle. Yace rashin tabbas na tattalin arziki da hauhawar farashin kayan masarufi da kashe kudi da yawa wajan gudanar da ayyukan su ne ya jawo hakan.
Mahaukaciyace kawai da bata da rabon arziki dana zaice yana son dirka mata cikin shege amma tace bata yadda ba>>Inji Mahaifin me kudin Duniya Elon Musk dake da ‘ya’ya 13 wanda kusan duk ba ta hanyar aure ya samesu ba

Mahaifin me kudin Duniya, Elon Musk watau Errol Musk ya kare dansa bayan da aka tambayi ra'ayinsa game da da na 13 da dansa ya haifa da wata shahararriyar me amfani da kafafen sadarwa me suna Ashley St. Clair. Mahaifin na Elon Musk yace ai mahaukaciya ce kawai ba zata amincewa dansa ya dirka mata cikin shege ba. Elon musk dai yana da jimullar 'ya'yaye 14 wanda ya haifa tare da mata 4. Shima dai mahaifin na Elon Musk, Errol 'ya'yansa 7 2 daga cikinsu ya haifesu ne tare da diyar matarsa, watau Agola.
Matashi ya jawo cece-kuce bayan da ya bayyana cewa, yana soyayya da uwa da ‘yarta kuma kwacce ya dirka mata ciki

Matashi ya jawo cece-kuce bayan da ya bayyana cewa, yana soyayya da uwa da ‘yarta kuma kwacce ya dirka mata ciki

Duk Labarai
Wani shahararren me wallafa a kafar YouTube, Nicholas Hunter ya bayyana cewa, yana soyayya da abokiyar aikinsa, Nicholas Hunter me shekaru 22 da kuma mahaifiyarta. Sannan yace ya dirkawa kowacce daga cikinsu ciki. Saidai a hirar da aka yi dashi a jaridar Daily Mail, yace cikin na wasane amma maganar soyayya akwaita tsakaninsa diyar da mahaifiyar duka yana soyayya dasu. Saidai yace shi nishadi yake baiwa mutane dan haka yake yin duk abinda ya kamata dan nishadantar da mabiyansa.
Yanzu dole zamu sa ido akanka tunda kana barzanar kwace mana mulki>>Gwamnatin Tinubu ga El-Rufai bayan da ya canja Jam’iyya daga APC zuwa SDP

Yanzu dole zamu sa ido akanka tunda kana barzanar kwace mana mulki>>Gwamnatin Tinubu ga El-Rufai bayan da ya canja Jam’iyya daga APC zuwa SDP

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata saka ido akan Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan da ya canja Jam'iyya daga APC zuwa SDP. Gwamnatin ta bayyana hakane ta bakin me baiwa shugaban kasar shawara kan yada labarai, Daniel Bwala. Bwala yace basu da matsala da El-Rufai akan canja Jam'iyya. Amma barazanar da yake musu ta cewa, zai hada kan 'yan adawa dan su taru su hana APC cin mulki a shekarar 2027 yasa dole su saka ido akansa. El-Rufai yace banba...